Sunday, 3 February 2019

Alkaluma Sunnuna abinda kan iya Faruwa yayin zaben 2019 tsakanin Buhari da Atiku zai kasanceA yayin da ya rage saura kwanaki 12 a gudanar da babban zaben kujerar shugaban kasa a ranar 16 ga watan Fabrairu,

hakoron samun nasarar kujerar shugaban kasa tsakanin Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC da kuma Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP na ci gaba da tsanani,

Ko shakka ba bu shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar,

sun kasance mafi shahara cikin dukkanin 'yan takarar kujerar shugaban kasa da za su fafata a yayin babban zabe na bana,

manyan 'yan takarar biyu na ci gaba da shawagi da yawon karade jihohi 36 da ke fadin Najeriya domin girgiza magoya baya a yayin yakin neman zabe na jam'iyyun su.

Binciken manema labarai na jaridar This Day bisa ga hasashe na alkaluma ya zayyana daki-daki yadda sakamakon zaben tsakanin Buhari da Atiku zai kasance cikin jihohi da kuma yankuna da ke fadin Najeriya,

Ga yadda alkaluma suke hasashen sakamakon zaben tsakanin Buhari da Atiku kamar haka:

Arewa maso Yamma
Kano:
Buhari - 65%
Atiku - 35%
Kaduna:
Buhari - 55%
Atiku - 45%
Katsina:
Buhari - 70%
Atiku - 30%
Sokoto:
Buhari - 55%
Atiku - 45%
Zamfara:
Buhari - 50%
Atiku - 50%
Kebbi:
Buhari - 60%
Atiku - 40%
Jigawa:
Buhari - 60%
Atiku - 40%
Arewa maso Gabas
Bauchi:
Buhari - 60%
Atiku - 40%
Borno:
Buhari - 60%
Atiku - 40%
Adamawa:
Atiku - 65%
Buhari - 35%
Yobe:
Buhari - 60%
Atiku - 40%
Taraba:
Atiku - 70%
Buhari - 30%
Gombe:
Atiku - 60%
Buhari - 40%
Arewa ta Tsakiya
Benue:
Atiku - 70%
Buhari - 30%
Filato:
Atiku - 55%
Buhari - 45%
Nasarawa:
Atiku - 55%
Buhari - 45%
Kogi:
Atiku - 55%
Buhari - 45%
Neja:
Buhari - 55%
Atiku - 45%
Kwara:
Atiku - 55%
Buhari - 45%
Kudu maso Yamma
Oyo:
Buhari - 55%
Atiku - 45%
Osun:
Atiku - 50%
Buhari - 50%
Ondo:
Buhari - 55%
Atiku - 45%
Ekiti:
Buhari - 60%
Atiku - 40%
Ogun:
Atiku - 55%
Buhari - 45%
Legas:
Buhari - 50%
Atiku - 50%
Kudu maso Gabas
Imo :
Atiku - 60%
Buhari - 40%
Abia:
Atiku - 60%
Buhari - 40%
Ebonyi:
Atiku - 60%
Buhari - 40%
Enugu:
Atiku - 70%
Buhari - 30%
Anambra:
Atiku - 60%
Buhari - 40%
Kudu maso Kudu
Ribas:
Atiku - 80%
Buhari - 20%
Akwai Ibom:
Atiku - 60%
Buhari - 40%
Cross River:
Atiku - 70%
Buhari - 30%
Edo:
Atiku - 55%
Buhari - 45%
Delta:
Atiku - 75%
Buhari - 25%
Bayelsa:
Atiku - 80%
Buhari - 20%
Birnin tarayya Abuja:
Buhari - 50%
Atiku - 50%

SHARE THIS

Author:

Shafin Arewarmu.com shafine Dake Kawo Muku Fittatun Bayanai Akan Labaran Duniya, Labaran Gida, Hanyoyin Kiwon Lafiya, Fatawar Addinin Musulunci, Labarai Daga Kannywood, Labaran Garkuwar Jiki, Wakokin Hausa, Tafsiran Addinin Musulunci...

0 comments: